Jamhuriyar Najeriya ta biyu

Jamhuriyar Najeriya ta biyu

Wuri

Babban birni Abuja
Labarin ƙasa
Yawan fili 923,768 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 Oktoba 1979
Rushewa 31 Disamba 1983
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Jamhuriyyar Najeriya ta biyu ta kasance takaitacciyar kafa kasar Najeriya wacce ta gaji gwamnatocin soja da aka kafa bayan hambarar da jamhuriya ta farko.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy